Sama da Musulmai miliyan dubu É—aya ne suka fara azumi a faÉ—in duniya a wannan makon, inda za su shafe tsawon wata guda suna azumin na watan Ramadana. Azumin wanda ake fara shi daga lokacin sahur a ...
Galibin mutane na yin azumi ne saboda wajibcinsa ko gwaɓin ladansa a addininsu. Haka ma wasu na yin azumin a kowace shekara domin kusanci ga ubangijinsu. Sai dai wasu na yin azumin ne saboda wasu ...