Kano Pillars da takwararta ta Enyimba International sun tashi canjaras 0-0 ba tare da an jefa ƙwallo a raga ba, a wasan mako ...
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Fansan Yamma sun samu nasarar ceto mutum 14 da aka yi garkuwa da su, tare da cafke ...
Hukumar kula da ma’aikatan Gwamnatin Jihar Bauchi (BSCSC) da dakatar da Abdulkadir B. Aliyu, wani babban Sufeto na hukumar ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya buƙaci Ministan Abuja, Nyesom Wike, da ya koma jam’iyyar APC idan yana son goyon bayan ...
Kyakkyawar Dangantaka Tsakanin Sin Da Amurka Za Ta Samar Da Tabbaci Ga Duniya Xi Jinping Ya Kammala Ziyarar Aiki A Amurka ...
Nijeriya ta gabatar da buƙatu guda bakwai a taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) karo na 81 da aka gudanar a New York.
A wani samame na daban da suka kai Faskari, sojojin sun ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su, maza 12 da mata biyu. An ce an sace mutanen ne daga ƙauyukan Anguwan Miko da Tafoki, amma ’yan ta’addan ...
An haifi Yuguda a ranar 15 ga watan Yuni, 1956. Ya yi Gwamnan Jihar Bauchi daga 2007 zuwa 2011, sannan ya riƙe muƙamin ...
Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta doke Madagascar da ci 2-1 a wasan neman gurbin zuwa Gasar Kofin Nahiyar Afirka (AFCON).
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya a New York, inda zai gana da shugabannin ...
An kammala taro na 13 na dandalin tattauna batutuwan tsaro na Xiangshan, yau Alhamis a birnin Beijing. Taron mai jigon ...