Shalkwatar Tsaro ta Nijeriya ta ce sojoji sun samu rahotannin kai hare-hare 367 tare da daƙile su a sassa daban-daban na ...
Rundunar ’Yansandan Jihar Borno ta kama tare da gurfanar da wasu mutane biyar a Maiduguri bisa zargin buga da kuma sanya riga ...
NDC, Peter Obi da abokin takararsa, Rabiu Kwankwaso, sun ziyarci Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar III, a Sakkwato.
Kano Pillars da takwararta ta Enyimba International sun tashi canjaras 0-0 ba tare da an jefa ƙwallo a raga ba, a wasan mako ...
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Fansan Yamma sun samu nasarar ceto mutum 14 da aka yi garkuwa da su, tare da cafke ...
Hukumar kula da ma’aikatan Gwamnatin Jihar Bauchi (BSCSC) da dakatar da Abdulkadir B. Aliyu, wani babban Sufeto na hukumar ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya buƙaci Ministan Abuja, Nyesom Wike, da ya koma jam’iyyar APC idan yana son goyon bayan ...
Nijeriya ta gabatar da buƙatu guda bakwai a taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) karo na 81 da aka gudanar a New York.
Kyakkyawar Dangantaka Tsakanin Sin Da Amurka Za Ta Samar Da Tabbaci Ga Duniya Xi Jinping Ya Kammala Ziyarar Aiki A Amurka ...
An haifi Yuguda a ranar 15 ga watan Yuni, 1956. Ya yi Gwamnan Jihar Bauchi daga 2007 zuwa 2011, sannan ya riƙe muƙamin ...
An kammala taro na 13 na dandalin tattauna batutuwan tsaro na Xiangshan, yau Alhamis a birnin Beijing. Taron mai jigon ...
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results