Idan har aka keta ƴanci da ɗan kasa ke da su, za a iya kai wa wani mataki da za a iya yin watsi da batun laifin da ake ...
Tsanantar hare-hare a yankin Kordofan ya shafi mutane masu ɗimbin yawa, yayin da har yanzu babu haske game da kawo ƙarshen ...
Mohamed Salah yana son ci gaba da taka leda a Liverpool har zuwa 2027, ƙungiyoyi shiga na Premier na hamayya kan ɗanwasan ...
BBC ta zanta da su sun yi gargaɗin cewa yadda ƙungiyar ta shahara abu ne mai wuya kisan ''El Mencho'' ta tarwatsa ta.
Manyan ƙungiyoyin gasar Firimiya na rubibin Felix Nmecha na Borussia Dortmund da Yan Diomande na RB Leipzig da kuma Andrea Cambiaso na Juventus.
Zaɓen ya gudana ciki kwanciyar hankali, amma masu ruwa da tsaki sun bayyana damuwa kan rashin fitowar mutane yadda ya kamata ...
Germain na son Erling Haaland, ƙungiyoyin Turai da dama na son Bernardo Silva yayin da Carlo Ancelotti ke son ci gaba da zama ...
Shugaban kamfanin na X da Tesla da SpaceX - kuma wanda ya fi kowa arziki a duniya ya ce zai iya cika burinsa a cikin shekara 10.
Man Utd na son ɗauko ɗanwasan Liverpool Alexis Mac Allister, Man City ba ta son sayar da James Trafford, Nicolas Jackson zai ...
Majlisar Dinkin Duniya ta ce a cikin kwanaki uku na farko da fara yaƙin a birnin el-Fasher, ''mutane aƙalla 4,400 aka kashe'' ...
Masana tsaro a ƙasar na ganin akwai fannonin da ya kamata a bai wa fifiko a horon da za a bai wa dakarun Najeriyar, domin ƙarfafa su a ƙoƙarin da suke yi na murƙushe ƙungiyoyin ƴanbindiga a ƙasar.