Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Fansan Yamma sun samu nasarar ceto mutum 14 da aka yi garkuwa da su, tare da cafke ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya buƙaci Ministan Abuja, Nyesom Wike, da ya koma jam’iyyar APC idan yana son goyon bayan ...
Hukumar kula da ma’aikatan Gwamnatin Jihar Bauchi (BSCSC) da dakatar da Abdulkadir B. Aliyu, wani babban Sufeto na hukumar ...
Kyakkyawar Dangantaka Tsakanin Sin Da Amurka Za Ta Samar Da Tabbaci Ga Duniya Xi Jinping Ya Kammala Ziyarar Aiki A Amurka ...
Nijeriya ta gabatar da buƙatu guda bakwai a taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) karo na 81 da aka gudanar a New York.
An haifi Yuguda a ranar 15 ga watan Yuni, 1956. Ya yi Gwamnan Jihar Bauchi daga 2007 zuwa 2011, sannan ya riƙe muƙamin ...
Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta doke Madagascar da ci 2-1 a wasan neman gurbin zuwa Gasar Kofin Nahiyar Afirka (AFCON).
Yau Litinin da rana, kakakin ma’aikatar tsaron kasar Sin, Jiang Bin, ya yi tsokaci game da wasu batutuwan da suka shafi ...
LABARAI MASU NASABA Kotu Ta Soke Tikitin Takarar Pantami Na PDP A Gombe, Ta Umurci A Sake Zabe Kotu Ta Umurci Trump Ya Maido Wa CNN, MS NOW Da Politico Izinin Daukar Rahoto ...
A hukuncin nata, Mai shari’a Amina ta umarci PDP da ta gudanar da sabon zaɓen fitar da gwani bisa ƙa’idojin jam’iyyar da dokokin zaɓe da suka dace. Hukuncin ya soke fitowar Pantami a matsayin ɗan ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya a New York, inda zai gana da shugabannin ...